Shugaban kasar Aljeriya

IQNA

Tehran (IQNA) shugaban kasar Aljeriya ya bayyana cewa suna goyon bayan falastinu har cikin zuciyarsu saboda 'yan adamtaka da kuma kiyayya da zaluncin 'yan mulkin mallaka
Lambar Labari: 3487210    Ranar Watsawa : 2022/04/24

Tehran (IQNA) Shugaban kasar Aljeriya Abdel Majid Taboun ya jaddada bukatar komawar kasar Syria a cikin kungiyar kasashen Larabawa, yana mai  cewa babu wata kasa da ke da hakkin tsoma baki cikin harkokin wata kasa.
Lambar Labari: 3486692    Ranar Watsawa : 2021/12/16